Dillalan man fetur sun bayyana cewar matatar man Dangote ce ke samar da galibin man jirgin saman da ake amfani da shi a ...
A makon daya gabata bangaren lantarkin Najeriya ya gamu da jerin tankardar daukewar wuta inda babban layin samarda lantarkin ...
Wizkid mai shekaru 34 ya kwatanta wannan kundi na “Marayo” a matsayin “mafi inganci” da ya taba yi a rayuwarsa.
Sanjay Kumar Verma, wanda aka kora a ranar Litinin da ta wuce tare da wasu jami’an diflomasiyyar India biyar, ya fada a cikin ...
Kamala Harris ta ziyarci wasu majami'u biyu a yankin Atlanta, inda ta yi kira ga bakaken fata a cikin majami'un da su fita su ...
Ziyarar da Trump ya kai fitaccen shagon sayar da abincin na zuwa ne yayin da yake jaddada ikirarin da yake yi ba tare da ...
Cikin shekaru 76 da suka shige, ‘yan takarar Democrats 3 ne kawai suka taba samun nasara a jihar dake kudu maso yammacin ...
Dan wasan gaba na kungiyar Bayer Leverkusen a gasra Bundesliga ta Jamus, Victor Boniface, ya yi hatsarin mota a ranar Lahadi.
Hakan na zuwa ne a daidai lokacin da bankin duniya ke gargadin cewar cigaba da karin farashin man fetur na iya dawo da ...
Gwamnan Jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu ya kaddamar da jigilar jiragen kasan kasuwanci ta Red Line a yau. A sanarwar daya ...
Bincike ya nuna cewa tsaftar hannu yanada matukar muhimmanci a rayuwar al'umma, kuma yana da rawar da yake takawa wajen kare ...
A faifan bidiyon da aka nada wanda kuma aka yada a shafukan sada zumunta, ya nuna Qassem yana zaune akan karamin tebur mai ...