Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar, Tochukwu Ikenga, wanda ya tabbatar da harin yace al’amarin baya rasa nasaba da fadan ...
Alkaluman da aka samu daga rahoton yawan motocin man da ake fitarwa a rana daga hukumar kula da cinikin albarkatun man fetur ...
Dillalan man fetur sun bayyana cewar matatar man Dangote ce ke samar da galibin man jirgin saman da ake amfani da shi a ...
A makon daya gabata bangaren lantarkin Najeriya ya gamu da jerin tankardar daukewar wuta inda babban layin samarda lantarkin ...
Wizkid mai shekaru 34 ya kwatanta wannan kundi na “Marayo” a matsayin “mafi inganci” da ya taba yi a rayuwarsa.
Sanjay Kumar Verma, wanda aka kora a ranar Litinin da ta wuce tare da wasu jami’an diflomasiyyar India biyar, ya fada a cikin ...
Wasu ‘yan Nijar sun ce har yanzu mahukuntan kasarsu ba su dauki darasi ba, tun katse musu wutar da Najeriya ta yi tsawon ...
Kamala Harris ta ziyarci wasu majami'u biyu a yankin Atlanta, inda ta yi kira ga bakaken fata a cikin majami'un da su fita su ...
Ziyarar da Trump ya kai fitaccen shagon sayar da abincin na zuwa ne yayin da yake jaddada ikirarin da yake yi ba tare da ...
Dan wasan gaba na kungiyar Bayer Leverkusen a gasra Bundesliga ta Jamus, Victor Boniface, ya yi hatsarin mota a ranar Lahadi.
Cikin shekaru 76 da suka shige, ‘yan takarar Democrats 3 ne kawai suka taba samun nasara a jihar dake kudu maso yammacin ...
Har yanzu muna kam batun kiwon lafiyar. Jami’ai a jihar Borno da ke arewa maso gabashin Najeriya sun ce suna kara azama wajen ...